Manyan Labarai

Manyan Labarai

An yi garkuwa da alkalai 2 a jihar Zamfara

Wasu alkalai biyu na kotun shari’a ‘yan jihar Zamfara, sun fada tarkon masu ta’adar garkuwa da mutane yayin da suke kan hanyar dawo wa daga wata tafiy

’Yan kwadago ba su hallara a zaman da Buhari ya kira ba

An dage taron zuwa ranar Talata saboda kungiyoyi kwadago ba su hallara ba

Jadawalin Gasar Firimiyar Ingila na Makon farko

A yau Asabar 12 ga Satumban 2020, za a fara fafata Gasar Firimiyar Ingila ta bana, tsakanin kungiyoyin kwallon kafa 20 wadanda uku daga ciki sabbi ne

’Ya’yan Abiola sun maka ‘yan sanda a kotu suna neman diyyar miliyan 100

’Ya’yan marigayi Cif MKO Abiola, mutumin da ya lashe zaben shugaban kasa na 1993 guda biyu sun garzaya Babbar Kotun Jihar Legas da ke Ikeja suna neman

Karin kudin mai da wuta: Buhari ya bukaci tattaunawa da ’yan kwadago

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya umarci Ministan Kwadago, Dakta Chris Ngige, ya tattauna da kungiyoyin ’yan kwadago don yi musu bayanin hakikanin hal