Manyan Labarai

Manyan Labarai

A shirye nake in amsa tuhumar Magu —Malami

Ministan Shari’a ya ce ba ya shakkan bayar da shaida kan zargin Ibrahim Magu

An kama tallafin COVID-19 na Binuwai da aka karkatar a Kano

Sama da katan 1,958 na taliyar da darajarta ya kai Naira miliyan hudu da aka karkatar da ita daga jihar Binuwai ce ’yan sanda suka kama a Kano. Taliya

Gyaran tsarin mulki: Majalisa ta kara lokacin karbar shawarwari

Majalisar Dattawa ta kara sati daya a wa’adinta na rufe karbar shawarwarin gyara

Ba kashe ‘Gana’ ya kamata a yi ba —Kwararru

Yana muhimman bayanan da ya kamata a samu domin taimaka wa aikin hukumomin tsaro

Bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira tiriliyan 31 —DMO

Cikin watanni uku yawan bashin ya aka bin kasar karu da Naira tiriliyan uku, inji Ofishin Kula da Bashi na Kasa