Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya kaddamar da shirin bunkasa rayuwa zuwa 2050

A shekara 30 Shirin muradun kasa na Agenda 2050 zai azurta mutum miliyan 100

Sarkin Fulanin Ilori ya kubuta daga hannun ’yan bindiga

Sarkin Fulanin Ilori, Usman Adamu Hardo, ya kubuta bayan kwana uku a hannun ’yan bindidar da suka yi garkuwa da shi a ranar. Masu garkuwan sun lakada

Za a rataye ’yan fashi biyar a Ribas

An kama su bayan sun yi kisa tare da satar mota kirar Range Rover

‘Aminu Bayero ne kadai Shugaban Majalisar Sarakunan Kano’

An soke batun karba-karba lamarin da masu sharhi ke cewa dama za a rina

Gwamnati ta cire hannunta a sanya farashin fetur

Gwamnati ta mika wa ’yan kasuwa ragamar shigo da mai da kuma sanya farashin sayar da shi a cikin Najeriya