Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Arewa sun nuna wa IPOB yatsa kan kisan Hausawa a Ribas

Kungiyar ta ce ba za ta lamunci cin mutunin al’ummar Arewa mazauna Kudanci ba

Majalisar Kano ta amince da sabuwar dokar masarautu

Ta soke karba-karbar shugabancin Majalisar Sarakuna, ta kara yawan masu zabar sarki

An kusa rufe daukar ma’aikata 774,000 –Gwamnati

Za a rufe daukar ma’aikata na musamman 774,000 ranar 21 ga Satumba, 2020

Ambaliya ta kashe magidanci da iyalansa a Kebbi

Magidanci da matarsa da ’ya’yansu hudu ne gini ya fado a kansu sakamakon ambaliya

Shugabannin Arewa sun bukaci Buhari ya kori hafsoshin tsaro

Rahoton shirin Boko Haram na kai hari a Abuja ya isa zama hujja —CNCE