Manyan Labarai

Manyan Labarai

Matasa sun caccaki gwamnati kan karin farashin kaya

Matasan sun ce tun da gwamnatin ta hau mulki a 2015 farashin kaya ke ta karuwa

Za mu rage farashin kayan abinci —Buhari

Shugaban kasar ya kuma yi alkawarin tallafi ga wadanda suka yi asara a ambaliyar Kebbi

Sojoji sun kashe ’yan bindiga 100 a Arewa maso Yamma

’Yan bindiga da masu garkuwa da mutane sun dandana kudarsu a hunnun sojoji

Da ni zan auri Hanan Buhari —Makiyayi

Matashin ya yi alkawarin ba da shanu 150 a matsayin sadaki da an ba shi Hanan

‘Buhari ya soke karin kudin mai da lantarki ko ya sha mamaki’

Kungiyar ’yan Arewa ta bukaci a soke karin farashin saboda ya jefa mutane cikin kunci