Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba zan iya barin Barcelona ba —Messi

Dan wasan da ya fi yawan kwallo a Barcelona ya fadi dalilinsa na zama a kungiyar

’Yan bindiga: Matafiya sun sha da kyar a hanyar Kaduna zuwa Abuja

A wani aikin hadin gwiwa na dakarun soji da jami’an ’yan sanda, an samu nasarar dakile wani mummunan harin ’yan daban daji a kan hanyar Kaduna zuwa Ab

Shigo da masara: Manoma sun fusata da Buhari

Manoman masara a Najeriya sun bayyana damuwa dangane da hukuncin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya zartar na bai wa wasu kamfanoni damar shigo da m

Kazamin yaki ya sa jama’a kaura daga Arewacin Borno

‘Babu farar hula ko jami’in tsaro ko daya a kananan hukumomi uku’

Batanci: Shari’ar Musulumci ta saba dokar kasa —Yahaya Sharif

Mawakin da kotun Musulunci ta kama da laifin batanci ga Annabi ya kalubalanci hukuncin