Manyan Labarai

Manyan Labarai

DAGA LARABA: Shin Ya Kamata A Biya Kudin Fansa Ga Masu Garkuwa Da Mutane?

Wata baiwar Allah da ta bukaci a sakaya sunanta ta bayyana mana yadda aka yi garkuwa da ita da kuma yadda ta samu ta Kubuta daga hannun masu garkuwa d

An sako ɗalibai 25 da ’yan bindiga suka sace a Kebbi

Aminiya ta ruwaito cewa ɗaliban sun shaƙi iskar ’yanci bayan mako guda da sace su.

’Yan bindiga sun sace mutum 8 a Kano

Al’ummar gari sun yi ƙoƙarin daƙile harin amma suka kasa saboda ƙarancin makamai.

’Yan bindiga sun yi yi garkuwa da mutane 11 a Kwara

’Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane 11, ciki har da wat mai juna biyu da ƙananan yara Jihar Kwara.

Matsalar Tsaro: Gwamnonin Arewa sun shirya taron gaggawa

Gwamnonin jihohin  Arewa 19 za su gudanar da muhimmin taro a ranar Asabar, 29 ga Nuwamba, domin tattauna matsalolin tsaro da suka addabi yankin