Sojoji sun sake cafke ’yan Darul Salam 290 a Arewa
A jiya Laraba dakarun sojin Najeriya sun sake cafke wasu ’yan kungiyar tayar da kayar baya ta Darul Salam guda 290 a sassan jihohin Kogi da Nasarawa.
Manyan Labarai
A jiya Laraba dakarun sojin Najeriya sun sake cafke wasu ’yan kungiyar tayar da kayar baya ta Darul Salam guda 290 a sassan jihohin Kogi da Nasarawa.
An yi kare jini biri jini inda sojoji suka kashe mayaka 20, soja 10 suka kwanta dama
Ya ce ya damu da tsadar abinci ya kuma umarci a fito da abinci daga rumbun gwamnati
Babban Lauya n Najeriya mai rajin kare hakkin dan Adam Femi Falana (SAN) zai daukaka kara kan hukuncin kisa da wata Kotun Musulunci ta yanke wa wani m
Farashin kayan abinci na hauhawa kuma matsalar tsaro ta hana yin noma a wasu sassa