Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ya tozarta dan jaridarta kuma yana neman ta biya shi biliyan shida’

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama na Najeriya, Femi Fani-Kayode ya yi kurarin maka kamfanin Media Trust a kotu in ba ta biya shi diyyar Naira biliy

Cibiyar CSIS ta ba wa Bulama Bukarti mukami

Ya zama babban lauya a cibiyar Tsara Dabaru, Nazari da Bincike kan Harkokin Tsaro ta Kasa da Kasa

Yadda farashin kayan abinci ya yi tashin gauron zabi a Taraba

Farashin buhun shinkafa da na masara ya karu na N5,000 a cikin mako daya

Buhari zai raba wa manoma tallafin biliyan N600

Manoma miliyan 2.4 ne za su fara cin gajiyar tallafin na gwamnatin a rukunin farko

Bashin Najeriya: Atiku ya bukaci Majalisa ta taka wa Buhari burki

Atiku ya ce babu wata riba da Najeriya ta samu daga basukan da Gwamantin Buhari ke karbowa