Manyan Labarai

Manyan Labarai

Batanci ga Annabi: Muna goyon bayan hukuncin kisa

Malamai da kungiyoyi a Jihar Kano sun caccaki masu sukar hukuncin Babbar Kotun Musulunci

Za a karrama dan jaridar Daily Trust da FFK ya ci zarafinsa

An shirya gagarumin taro domin karrama Eyo Charles a matsayin Jajirtaccen Dan Jarida

Neymar ya juya wa kamfanin Nike baya

Kamfanin Puma na zawarcin Neymar Junior wanda Nike ta shekara 15 tana daukar nauyinsa tun yana da shekara 13

Za a bude makarantu ranar 14 ga Satumba a Legas

Makarantun firamare da sakandare za su koma karatu ranar 21 ga watan Satumba, inji Gwamna Babajide Sanwo-Olu

Koro ’Yan Najeriya: Za mu sa kafar wando da Ghana —Lai Mohammed

Najeriya za ta dauki mataki kan matsin lambar da ake wa ‘yan kasarta a Ghana