Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya rantsar da sabbin manyan sakatarori 12

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin Manyan Sakataron Gwamantin Tarayya guda 12 a taron Majalisar Zartarwa ta Tarayya a ranar Laraba. B

Fani-Kayode ya yi amai ya lashe

Tsohon ministan ya ce ya yi nadamar cin mutuncin da ya yi wa dan jaridar Daily Trust

Fani-Kayode ya shiga uku kan zagin dan jarida

Masu kare hakki da yaki da rashawa sun yi wa tsohon ministan rubdugu kan cin mutuncin

Ambaliya ta kashe mutum biyu ta lalata gidaje a Jigawa

An shafe kwana biyu a tafka ruwan sama kamar da bakin kwary a Karamar Hukumar Birnin Kudu

Gwamnan Kogi: Kotun Koli ta yi watsi da jam’iyyar DPP

Kotun Koli ta ci jam’aiyyar da dantakarta tara saboda karancin shekarunsa