Manyan Labarai

Manyan Labarai

Amarya ta yi wa angonta yankan rago bayan kwana 3 da aurensu a Katsina

Ana zargin wata amarya da yi wa angonta yankan rago kwana uku bayan ɗaurin aurensu a Jihar Katsina.

NAJERIYA A YAU: Irin Radadin Da Masu Cutar Amosanin Jini Ke Fuskanta

A Najeriya kaɗai, yara 150,000 ake haifa da cutar Sikila a kowace shekara — hakan ya sa ƙasar ke da mafi yawan masu fama da cutar Sikila a duniya.

Gobarar tankar mai ta ƙone gidaje a Jihar Neja

Gobarar ta tashi ne a lokacin da tankar take shirin sauke mai a ranar Litinin da yamma, inda wutar ta bazu zuwa gidajen da ke kusa

Tsaron makarantu: An ƙaddamar da sabbin matakai a Gombe

’Yan sanda sun ƙaddamar da sabbin matakan ƙarfafa tsaro a makarantu bayan wani taron tattaunawa da Kwamishinan ’Yan Sanda da shugabannin Ƙungiyar Mala

Amurka za ta tallafa wa Nijeriya daƙile matsalar tsaro

Tawagar Najeriya ƙarƙashin jagorancin Nuhu Ribadu, ta gana da jami’an Amurka da hukumomin tsaro na ƙasar.