Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Shirin tsaron al’umma ba zai yi nasara ba sai…’

Tsohon Shugaban ’Yan Sandan Najeriya ya fadi hanyoyin da za a bi domin biyan bukata

Matsalar da jirginmu ya samu a sararin samaniya —Aisha Buhari

Jirgin da ya dauko ta ya samu tangarda a sararin samaniya a hanyar dawowa Najeriya

Gwamnan Sokoto ya yi ganawar sirri da Obasanjo

Gwamnan Sokoto Aminu Tambuwal ya yi ganawar sirri da tsohon Shugaba Olusegun Obasanjo a Abeokuta

‘Mamman Daura na cikin koshin lafiya’

Dan Mamman Daura ya ce mahaifinsa na nan lafiya kalau sabanin jita-jitar da ake yadawa

Aisha Buhari ta dawo daga Dubai

Tun bayan Babbar Sallah rabonta da Najeriya bayan tafiyarta birnin Dubai duba lafiyarta