Manyan Labarai

Manyan Labarai

El-Rufai: Majalisar Shari’ar Musulnci ta caccaki NBA

Ta ce ra’ayin siyasa da addini sun makantar da NBA har ta soke gayyatar gwamnan

Karkatar da kudade: Majalisa ta yi wa DPR kaca-kaca

Daga cikin tiriliyan N2.4 da DPR ta samu a 2019, biliyan N44.5 kawai ta sa a asusun gwamnati

El-Rufai ya janye dokar hana Sallah a masallatai

Bayan kulle su na wata biyar, El-Rufai ya wajabta bin dokokin kariyar coronavirus

Soke gayyatar El-Rufa’i: Lauyoyin Jigawa za su kaurace wa taron kasa

Batun zaman El-Rufai daga cikin masu jawabi a taron lauyoyi na kasa na ta da kura

Dole a shiga Sambisa kafin a gama da Boko Haram —Zulum

Har yanzu ina kan bakata cewa sojoji na yin zagon kasa a yaki da Boko Haram, inji shi