Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya ware biliyan N13.3 domin tsaron al’ummomi

Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da kashe Naira biliyan 13.3 domin kaddamar shirin samar da tsaro a cikin al’ummomi a fadin kasa. Matakin na d

Karfin wutar lantarki ya haura megawatt 5,400 a Najeriya

A karon farko karfin wutar lantarki ya kai megawatt 5,420.30 a Najeriya

Sojoji sun ceto mutum 94 daga hannun Boko Haram

Rundunar hadin gwiwa ta MNJTF ta kwato mutanen bayan dauki ba dadi da mayakan Boko Haram

Boko Haram ta kashe sojoji 8, ta sace mutum 100 a Borno

Mayakan Boko Haram bangaren ISWAP sun kashe akalla sojoji takwas, suka raunata 3 a wani harin kwanton bauna da suka kai wa sojojin a garin Kukawa na A

Gwamnati ta rushe shagunanmu a ranar da ta ba mu wa’adi

Bayan awa shida da sanar da mu suka fara rushe shagunan da aka gina tun zamanin turawa