Manyan Labarai

Manyan Labarai

Jarabawar WAEC: Dalibai mata takwas sun kamu da COVID-19

Kawo yanzu dalibai tara ne aka gano suna da cutar, takwas daga cikinsu a Jihar Gombe

Ganduje na bincikar kwangilolin da Kwankwaso ya bayar

Gwamnatin Kano na binciken aikin tituna da Gwamnatin Kwankwaso ta bayar a kananan hukumomi 44

ISWAP ta yi garkuwa da daruruwan mutane

Sun yi ta kame mutanen garin ne ’yan kwanaki bayan dowawarsu gidajensu daga sansanin gudun hijira

Mali: Sojoji za su kafa gwamnatin riko ta farar hula

Sojojin da suka hambarar da gwamnatin Shugaba Ibrahim Boubacar Keita na Mali sun ce za su kafa gwamnatin riko ta farar hula da za ta gudanar da zabe d

Shugaban Mali ya yi murabus bayan sojoji sun tsare shi

Bayan awanni a hannun sojoji shugaban ya rushe gwamnatinsa da Majalisar Ministoci