Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sojoji sun tsare Shugaban Kasar Mali

Masu juyin mulki sun tsare shugaban kasa da firaminista da manyan hafsoshi

Hukuncin kisa: Zamani Lekwot ya mayar wa malamai martani

Zamani Lekwot ya ce rayuwarsa ba hannunsu take ba kuma yanzu yafiya da hakuri ake bukata

Najeriya za ta dau fansa kan rufe shagunan ’yan kasarta a Ghana

Najeriya ta yi tir da rufe shagunan ’yan kasarta kuma za ta gurfanar da Ghana a Kotun ECOWAS

Soke Zaben Bayelsa: Gwamna Diri zai daukaka kara

Gwamna Douye Diri na Jihar Bayelsa ya ce zai daukaka kara domin nuna rashin gamsuwa da hukuncin da Kotun Sauraron Kararrakin Zaben ta yanke

Dole masu shigowa Najeriya su yi gwajin COVID-19 —Minista

Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika ya ce wajibi ne masu shigowa Najeriya daga kasashen waje su yi gwajin COVID-19 ‘yan kwanaki kafin shig