Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan bindiga sun harbe mutum 15 a Neja

Mahara sun hallaka mutum 15 a wani hari da suka kai a kauyen Ukuru da ke Karamar Hukumar Mariga ta Jihar Neja. ’Yan bindigar sun da suka shiga kauyen

Kotu ta bayar da belin wadanda ake zargi da kisan Tolulope

Wanda ake zargi da kashe mace ta farko mai tuka jirgin saman soji a Najeriya ya samu beli

An ci tashar da ta yi hira da Mailafiya tarar miliyan biyar

Zargin Obadiah Mailafiya cewa wani gwamnan Arewa ne shugaban Boko Haram ya sa aka ci tarar

Obiano ya dakatar da sarakunan da suka ziyarci Buhari

An dakatar da sarakuna goma sha biyu da suka ziyarci Shugaba Buhari nan take

‘A binciko gwamnan da ke shugabantar Boko Haram’

Gwamnonin Arewa sun bukaci a binciki zargin da ake wa dayansu da zama shugaban Boko Haram