Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Dole Buhari ya tashi tsaye kan Boko Haram’

Dole a wadata jami’an tsaro da kayan aiki na zamani a kuma magance fatara da jahilci

Gwamnonin Arewa maso Gabas sun yi ganawar sirri da Buhari

Suna ganawa da hafsoshin tsaro mako biyu bayan harin Boko Haram a kan gwamnan Borno

Direbobin mai sun fara yajin aiki

A safiyar Litinin yajin aikin ya fara saboda karbar kudadensu ba gaira ba dalili

A daina ba wa jami’an tsaro shugabancin EFCC

A nada kwararru a bincike ta fasahar zamani domin tabbatar da cewa da gaske za a yi gyara

Yadda talauci zai zama tarihi a Arewa ta Gabas

Abubuwan da za a yi domin inganta yanayin ilimi da kawar da fatara a yankin Arewa maso Gabas