Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Ba na nadamar shan guba saboda Maryam Yahaya’

Wanda ya sha guba saboda rashin ganin jarumar ya sake yin tafiyayya ko zai yi dace

Muhimman abubawa game da Marigayi Buruji Kashamu

Za ku so ku san wadannan abubuwa a kan Marigayi Sanata Buruji Kashamu

Ya kamata mulki ya koma kudu a 2023 – El-Rufa’i

Gwamnan Jihar Kaduna, Nasiru El-Rufai ya ce kamata ya yi mulki ya koma yankin Kudanci idan Shugaba Buhari ya kammala wa’adinsa a 2023. A hira da

Aisha Buhari ta tafi Dubai neman magani

Ta dade tana fama da lalura tun bayan dawowarta daga wata ta’aziyya da ta je a Legas

Kotu ta sauke shugabannin jam’iyyar APC a Zamfara

Babbar Kotu da ke zamanta a Gusau ta rushe shugabancin jam’iyyar APC a dukkan matakan jihar