Manyan Labarai

Manyan Labarai

Boko Haram: Ba zan taba yin shiru ba —Zulum

Gwamnan Borno ya ce akwai zagon kasa da ke hana yaki da ta’addanci karewa a jihar

Matasan Arewa na goyon bayan mulki ya koma Kudu

Sun ce jam’iyyun siyasa su yi watsi da dakatar da mulkin karba-karba a zaben 2023

Bude makarantu: Iyaye sun yi bore kan kudin gwajin COVID-19

Sun ce ba za su biya N25,000 don a yi wa daliban gwajin COVID-19 ba, kawai don ‘ya’yansu na karatu a makantun kudi

Ba ruwan Buhari da kalaman Mamman Daura —Fadar Shugaban kasa

Batun dakatar da tsarin karba-karba a zaben 2023 da Mamman Daura ya yi ra’ayinsa ne ba na Shugaba Buhari ba.

Dalibai sun ba gwamnati wa’adin bude manyan makarantu

Sun ce ran gwamnati zai baci idan ta ki bude manyan makarantun cikin sati biyu