Yau Atiku zai karɓi katin zama ɗan a Jama’iyyar ADC
An kammala dukkan shirye-shirye domin yin rajistar Atiku a mazaɓarsa ta Jada 1, da ke Ƙaramar Hukumar Hada ta jihar Adamawa.
Manyan Labarai
An kammala dukkan shirye-shirye domin yin rajistar Atiku a mazaɓarsa ta Jada 1, da ke Ƙaramar Hukumar Hada ta jihar Adamawa.
Gwamnatin Yobe ta ba da umarnin rufe makarantun sakandaren kwana a matsayin wani mataki na kariya ga ɗalibai
Manufar wannan shiri ita ce tabbatar da cewa ɗalibai suna iya zuwa makaranta cikin tsaro ba tare da fargabar hare-hare daga ’yan ta’adda ko ’yan bindi
Tinubu ya kuma amince da ɗaukar ƙarin sabbin ‘yan sanda guda 30,000 a faɗin Najeriya.
Tinubu ya zai tabbatar da cewar kowane dan Najeriya ya samu tsaro daga kowace irin barazana.