Wuraren da aka ga watan Dhul Hijjah a Najeriya
An ga watan a Jalingo, Ilorin, Lafia, Minna da Misau da kuma Abuja a ranar Litinin 21 ga watan Yuli 2020.
Manyan Labarai
An ga watan a Jalingo, Ilorin, Lafia, Minna da Misau da kuma Abuja a ranar Litinin 21 ga watan Yuli 2020.
Fadar shugaban kasa ta ce Shugaban Kasa Muhamnadu Buhari ne kadai ke da dama da kuma hurumin ci gaba da aiki da manyan hafsoshin tsaro ko ya dakatar d
Babu ruwan ministan da aiwatar da shirin wanda aikinsa ya kebanci hukumar NDE, inji Majalisar.
Hafsoshin tsaron Najeriya su sauka kawai tunda kashe-kashen karuwa yake yi.
Kammala aikin jirgin kasa ya nuna Buhari bai watsar da ayyukan gwamnatocin baya ba, inji Jonathan.