Manyan Labarai

Manyan Labarai

ISWAP ta sace ’yan mata 13 a Borno

Ɗaya daga cikin ‘yan matan ta tsere tare da dawowa gida da safiyar ranar Lahadi.

Ɗalibai 50 da aka sace a Neja sun kuɓuta — CAN

Hukumomi na ci gaba da ƙoƙarin ceto sauran ɗaliban da ke hannun maharan.

Barin jama’a su kare kansu ne ke rura rashin tsaro — Sojoji

Rundunar ta ce dole a ƙwace dukkanin makaman da ke hannun jama’a idan ana son zaman lafiya ya ɗore.

An rufe duk makarantu a Kebbi

Kwalejin Nazarin Aikin Jinya da Ungozoma da ke Birnin Kebbi ce kaɗai ba ta cikin jerin makarantun da aka rufe.

An gano wurin da ’yan bindiga ke tsare da ɗalibai 25 da aka sace a Kebbi

“A yanzu haka muna a matakin ɗaukar tsattsauran mataki cikin hikima, domin tabbatar da cewa babu wata illa da za ta same su.”