Fallasa: ’Yan majalisa sun karbi kwangila a NDDC
A baya NDDC ta zargi shugaban kwamitin majalisa mai kula da hukumar da karbar kwangiloli.
Manyan Labarai
A baya NDDC ta zargi shugaban kwamitin majalisa mai kula da hukumar da karbar kwangiloli.
Ya sume yayin amsa tambayoyi kan zargin facaka da biliyan N81.5 cikin wata biyar.
Ganawar sirrin na zuwa ne bayan ‘yan bindiga sun kashe sojoji 16, cikinsu har da hafsoshi a jihar Katsina.
Shugaban NDDC ya nemi Tuni-Ojo ya bar kujerarsa, a zaman kwamitin kan badakalar hukumar.
Mahaifiyar mamacin ce jami’an tsaro suka gani suka dauka matar ce.