Fashewar wani abu ta kashe mutane a Katsina
Fashwar wani abu da ba a san ko mene ne ba ta halaka wasu mutane a kauyen Yammama da ke Karamar Hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina. Abin ya fashe ne
Manyan Labarai
Fashwar wani abu da ba a san ko mene ne ba ta halaka wasu mutane a kauyen Yammama da ke Karamar Hukumar Malumfashi ta Jihar Katsina. Abin ya fashe ne
An yi makonnin babu ruwa famfo duk da Naira miliyan 150 da Gwamnatin Kano ke kashewa; kamfanin lantarki na KEDCO ya ce ba hannunsa a ciki.
Ya ba da kwangilolin tun kafin a tsara su, yana kuma yaudarar mutane cewa ana yin binciken kudi, inji Joy Nunieh, tsohuwar shugabar NDDC.
Hukumar jarabawa ta WAEC ta amince ta sanya sabon lokacin gudanar da jarabawarta a Najeriya da wasu kasashe.
Majalisar ta sa a kamo mata shugaban hulumar Neja Delta ya zo tare da Akpabio domin yin bayani kan batar dabon Naira biliyan 30.