Manyan Labarai

Manyan Labarai

COVID-19: Fintiri da Yari na iya fuskantar hukuncin dauri

Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika ya ce Gwamnatin Tarayya za ta binciki zargin karya ka’idojin COVID-19 a filayen jiragen saman kasar na

Bashi mara ruwa: Sarkin Musulmi ya yaba wa CBN

Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya yaba wa Babban Bankin Najeriya (CBN) bisa kirkiro da ba da rance mara ruwa ga manoma da sauran m

Za a kwace aikin titin Kano-Abuja daga Julius Berger

Majalisar Wakilai ta yi barazanar karkasa kwangilar aikin hanyar Abuja zuwa Kano da Gadar Neja ta biyu ga wasu kamfanoni saboda tafiyar hawaniyar da k

‘A hana masu taurin kai zuwa filin jirgi’

Malisar Wakilai ta bukaci a hana duk shugaban da ya ki bin matakan kariyar cutar coronavirus shiga filayen jiragen sama. Shugaban Kwamitim Majalisar k

Tolulope: Ya kamata a binciki mutuwarta

‘Yar uwar mace ta farko mai tuka jirgin yaki a Najeriya Damilola Adegboye ta bukaci a yi bincike kan musababbin mutuwar kanwartata, Tolulope Aro