Manyan Labarai

Manyan Labarai

Za a hana tsoffin ‘yan INEC shiga siyasa

Majalisar Wakilai ta kammala karatu na farko a kan dokar hana tsoffin ma’aikatan hukumar zabe ta kasa (INEC) shiga siyasa sai sun shekara biyar da bar

Za a yi wa masu garkuwa da mutane daurin rai da rai

Majalisar Dattawa ta amince da dokar yanke hukuncin daurin rai da rai ga masu garkuwa da mutane. Sabuwar dokar ta ranar Talata ta yi kwaskwarima ga sa

An yi watsi da ayyuka 150 da aka biya kudi

An bankado aiki 150 da aka yi watsi da su bayan an biya ’yan kwangila kudadensu har da karin iliyan biyar-biyar a Hukumar Neja Delta NDDC. Likin ya ta

Hayar miliyan N11.5: An ba Shugaban Sojin Ruwa sati daya

Majalisar Wakilai ta ba wa Shugaban Rundunar Sojin Ruwa ta Najeriya Vice Admiral Ibok Ete Ibas sati daya ya je ya yi mata bayanin kudin haya Naira mil

Sarkin Kano ya dawo da basaraken da mahaifinsa ya tube

Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya dawo da Alhaji Aminu Babba Danagundi kan sarautarsa ta Sarkin Dawaki, tare da yi wa sarautar kwaswarima ta koma