Gobara a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja
Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya. Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman dogon bene
Manyan Labarai
Gobara ta tashi a Cibiyar Kasuwanci ta Duniya da ke Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya. Wakilanmu sun ce wutar ta fara ci ne daga saman dogon bene
Dakataccen Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annaci (EFCC) Ibrahim Magu ya sake gurfana a gaban kwamitin
Akalla ’yan sanda bakwai ne suka mutu a wani hadarin mota da ya rutsa da su a kan hanyar Kaduna zuwa Zariya. Hatsarin ya faru ne da yammacin ranar Lah
Sakamakon umarnin Gwamnatin Tarayya na sake bude filayen jiragen sama, a ranar Asabar al’amura sun fara daidaita a filin jiragen sama na Malam Aminu K
A karon farko Fadar Shugaban Kasa ta yi magana game da dakatar da Ibrahim Magu daga shugabantar hukumar yaki da almundahana ta EFCC, biyo bayan zargin