Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya nada sabon shugaban EFCC

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya nada sabon shugaban riko na hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC bayan dakatar da Ibrahim Magu nan take. Buh

‘COVID-19: Mun ba kanmu tallafin biliyan N1.5’

Majalisar Dattawa ta bankado yadda aka yi watandar Naira biliyan 3.14 a hukumar yankin Neja Delta da sunan tallafin COVID-19. Binciken facakar biliyan

Kasuwar takunkumi ta yi kasa a Kano

Yayin da aka shiga mako na biyu da cirea dokar kulle a jihar Kano, Aminiya ta lura cewa yanzu cinikin da dama daga kayan da aka rika amfani da su loka

‘Ba mu yi alkawarin arahar man fetur ba’

Gwamnatin Tarayya ta ce ba ta yi wa ‘yan Najeriya alkawarin barin farashin mai da sauki ba bayan ta rage shi. Karamin Ministan Mai Timipre Sylva

Cire Magu: An bar ‘yan Najeriya suna lalube

Kwana hudu da fara binciken Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da Masu yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC), Ibrahim Magu amma Fadar Shugaban K