Manyan Labarai

Manyan Labarai

Mazauna Saudiyya ne kadai za su yi Hajji bana

Gwamnatin kasar Saudiyya ta takaita halartar aikin Hajji a bana zuwa wadanda ke zaune a kasar a halin yanzu kadai. Saudiyya ta ce mazauna wajen kasar

Gwamnonin Arewa ta Tsakiya na ganawa a fadar Aso Rock

Gwamnonin jihohin Arewa ta tsakiya a Najeriya na yin wata ganawa yanzu haka da Shugaban Ma’aikatan Fadar Shugaban Kasa Ibrahim Gambari a fadar g

‘Yan bindiga sun rusa ofishin jakadancin Najeriya a Ghana

Wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba dauke da makamai sun rushe ginin sabon ofishin diflomasiyyar Najeriya da ke Birnin Accra a kasar Ghana. Mutan

Lawan ya gaya wa Buhari yadda zai kori hafsoshin tsaro

Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya kayyade wa manyan hafsoshin tsaron lokacin magance matsalar tsaro a kasar

Mataimakin gwamnan Ondo ya fice daga APC ya koma PDP

Mataimakin gwamnan Ondo, Agboola Ajayi ya fice daga jam’iya mai mulki ta APC ya koma babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Agboola Ajayi ya bar A