Manyan Labarai

Manyan Labarai

Abu-Bilal: Wane ne Kwamandan ISIS da Amurka ta kashe a Najeriya? 

Magana a kansa ta karaɗe duniya bayan ɓullar labarin mutuwarsa a wani samame na haɗin gwiwar yaƙi da ta’addanci da sojojin Amurka da na Najeriya suka

An kama shi yana ƙoƙarin satar mahaifa a asibiti 

yayin tambayar wanda ake zargin, ya shaida musu cewa ya shiga asibitin ne domin neman mahaifar jariri sabuwar haihuwa, don amfani da ita wajen wani ts

Abin Al’ajabi ya janye daga neman takarar Majalisar Tarayya 

A wasiƙar da ya aike wa Shugaban Jam’iyyar APC na Jihar Kaduna, Honorabul Mahmud Sadis Buba, ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon ƙoƙarin sasanta rikic

ICPC ta hana El-Rufai samun magani da abinci —Iyalinsa

Likitan El-Rufai ya je hedikwatar ICPC domin tattaunawa da shi kan sakamakon gwaje-gwajen da aka yi masa, amma jami’an hukumar sun hana shi ganin tsoh

Sojojinmu sun kashe Mataimakin Shugaban ISIS da ke ɓoyo a Najeriya —Trump

Abu-Bilal al-Minuki wanda ke zaman ɓoyo a Najeriya ya gamu da ajalinsa a hannun sojojin ƙasar da na Amurka