Ɗalibai 215 da malamai 12 aka sace a Makaranta a Neja — CAN
Da misalin ƙarfe 2 na dare ne ’yan bindigar suka kai harin, inda daga bisani suka loda ɗaliban da malaman a cikin wata babbar mota da suka ƙwace a yan
Manyan Labarai
Da misalin ƙarfe 2 na dare ne ’yan bindigar suka kai harin, inda daga bisani suka loda ɗaliban da malaman a cikin wata babbar mota da suka ƙwace a yan
Hare-haren ‘yan bindiga na ci gaba da tsananta yayin da suke ci gaba da sace ɗalibai.
Atiku ya ce lokaci ya yi da gwamnatin tarayya za ta ɗauki matakin kawo ƙarshen hare-haren.
Lauyansa ya tabbatar da ɗauke shi daga gidan gyaran hali na Abuja zuwa Sakkwato.
Gwamnan ya ce ‘yan ta’adda sun kai hari ne bayan sojoji sun bar makarantar.