Gwamnan Edo Obaseki ya koma jam’iyyar PDP
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP, inda ake sa ran zai yi takarar gwamna karo na biyu a zabe mai zuwa. Obaseki da dandazo
Manyan Labarai
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya koma jam’iyyar PDP, inda ake sa ran zai yi takarar gwamna karo na biyu a zabe mai zuwa. Obaseki da dandazo
Ministan lafiya na Najeriya Osagie Ehanire ya yi gargadi kan yiwuwar karuwar mace-mace sakakamon yawan wadanda ke kamuwa da cutar COVID-19 a kasar. Os
Yayin da matsalar fyade ke dada kamari a ‘yan kwanakin nan a Najeriya, Majalisar Dokoki ta jihar Neja na duba yiwuwar yin dokar yanke hukuncin kisa da
Gwaman Jihar Kaduna Nasiru El-Eufa’i ya ce zai sake rufe jihar muddin jama’a suka ci gaba da saba ka’idojin kariyar cutar COVID-19.
Babbar Kotun Birnin Tarayya ta tsawaita umurninta cewa Mataimakin Sakataren Jam’iyyar APC na Kasa, Victor Giadom, ya zama shugaban jam’iyy