Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya ayyana Dongban-Mensem Shugabar Kotun Daukaka Kara

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ayyana Mai Sharia Monica Dongban-Mensem a matsayin Shugabar Kotun Daukaka Kara na riko. Buhari ya sanar da hakan ne

Ya kamata a dandake masu yin fyade — Minista

Yayin da ake tsaka da muhawara a kan matsalar fyade a ‘yan kwanakin nan, Karamar Ministar Babban Birnin Tarayya Abuja, Ramatu Tijjani ta bukaci

Buhari ya sake nada Farfesa Dambatta Shugaban NCC

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake nada Farfesa Umar Garba Danbatta a matsayin Shugaban Hukumar da ke Kula da Harkokin Sadarwa ta Kasa (

Ku ragargaza ‘yan bindigar da suka addabi Katsina – Sadique

Babban Hafsan Sojojin Sama na Najeriya Air Marshall Sadique Abubakar ya umarci dakarun rundunar su ci gaba da yin barin wuta ga ‘yan bindigar da su ka

Kotun Koli ta tabbatar da tube Aminu Babba Dan-Agundi

Kotun Koli ta Najeriya ta tabbatar da korar da marigayi Sarkin Kano Alhaji Ado Bayero ya yi wa Aminu Babba Dan-Agundi a matsayin Sarkin Dawaki Maituta