Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Yan fashin banki sun kashe jama’a, sun debi makamai a Kogi

Wasu gugun ‘yan fashi sun hallaka mutane da dama a wani hari da suka kai da tsakar rana a wani banki da ke jihar Kogi. Harin na yankin Isanlu a

Shin hana almajirci a Kano zai yi tasiri?

Tun sadda Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da sanarwar haramta bara a fadin jihar ake ta cece-ku-ce a kan matakin a tsakanin al’ummar jihar. Yayin da was

Za a daina biyan jihohi kudaden gyaran titunan tarayya

Majalisar Zartarwa ta Tarayya ta ce nan gaba ba za ta sake mayar wa gwamnatocin jihohi kudaden da suka kashe wurin gyaran titunan da ke jihohinsu mall

Babu sauran sasantawa tsakaninmu da ‘yan bindiga – Masari

Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce yarjejeniyar da gwamnatinsa ta sanya wa hannu ta sasantawa da ‘yan bindiga ta rushe. A ranar 28

Galibin kananan hukumomin da suka fi masu COVID-19 a Legas suke

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce 11 daga cikin kananan hukumomi 20 da suka fi yawan wadanda suka kamu da COVID-19 a Naje