Manyan Labarai

Manyan Labarai

Ba mu janye dokar kulle kwata-kwata ba – Gwamnatin Kano

Gwamnatin jihar Kano ta musanta cewa ta janye dokar kulle kwata-kwata a jihar. Kwamishinan yada labarai na jihar, Muhammad Garba shi ne ya tabbatar da

An janye dokar kulle a Kano

Gwamnatin Tarayya ta sanar da dage dokar kullen da aka kakaba a jihar Kano da nufin hana yaduwar annobar coronavirus. Sakataren Gwamnatin Tarayya kuma

Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin mai zuwa N121.50

Gwamnatin Tarayya ta sake rage farashin mai zuwa N121.50 Gwamnatin tarayya ta sanar da kara rage farashin man fetur zuwa N121.50 a kan kowacce lita. H

Zargin COVID-19: An sanya dokar kulle a Kogi

A yayin da ake ci gaba cece-ku-ce a kan sanar da bullar cutar coronavirus a jihar Kogi, gwamnatin jihar ta sanya dokar kulle a karamar hukumar Kabba,

‘Yan bindiga sun kashe Hakimin ‘Yantumaki

‘Yan bindiga sun halaka Hakimin ‘Yantumaki, Sarkin Fulanin Dangin Katsina. Da talatainin daren jiya ne wasu da ake zargin ‘yan bindi