Manyan Labarai

Manyan Labarai

Asibitoci na kin duba marasa lafiya saboda tsoron coronavirus

Annobar COVID-19 ta sa asibitoci kin duba marasa lafiya saboda tsoron kamuwa da ita, abin da Gwamnatin Tarayya ta nuna fushi a kai. Sakatare Gwamnatin

Yadda Buhari zai yi bikin cika shekara biyar a mulki – Fadar Shugaban Kasa

Fadar Shugaban Kasa ta ce babu shagulgula a bikin cikar Shugaba Muhammadu Buhari shekaru biyar a kan mulki kamar yadda aka saba. Babban mai taimaka wa

Kwamandan Boko Haram ya mika wuya ga sojoji

Kwamandan Boko Haram Adamu Yahaya wanda aka fi sani da Sa’ad Kami ya mika kansa ga sojojin Najeriya. Sa’ad Karami shi ne Kwamandan Boko Ha

Gwamnoni za su gana da Malami kan ‘yancin bangaren shari’a da na majalisa

Gwamnoni za su tattauna da Gwamantin Tarayya kan sabuwar dokar da Shugaba Buhara ya rattaba wa hannu kan ‘yancin cin gashin kai ga matakan gwamn

Bude makarantu: Muna duba yiwuwar karkasa azuzuwa — Gwamnati

Gwamnatin Tarayya na shirin fitar da sabbin tsare-tsaren da za su tabbatar da bude makarantu a kasar nan. Gwamnatin na duba yiwuwar karkasa azuzuwa da