Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan sanda sun kama malaman da suka yi limanci a Zaria

’Yan sanda sun tsare malamai uku da suka jagoranci sallar idi da ta Juma’a a garin Zaria jihar Kaduna. Yanzu kwana hudu ke nan babu bayani game da day

‘Gwamnati da malamai sun jefa jama’ar Kano cikin hadari’

Wasu masana sun zargi gwamnati da limaman Kano da jefa rayukan al’ummar jihar cikin hadari ta hanyar bayar da umarnin gudanarwa da kuma jagorant

Rashin tabbas kan Coutinho; Ighalo zai ‘koma’ China; Icardi zai zauna a PSG

Da alamu kungiyar Barcelona ba ta shirin dawo da dan wasanta Philippe Coutinho da ta tura aro zuwa kungiyar PSG zuwa Camp Nou, ganin cewa ba’a f

Za mu kori duk ma’aikacin da ya fitar da bayanai ba bisa ka’ida ba — Gwamnati

Shugabar Ma’aikata na Gwamnati ta Najeriya, Folasade Yemi-Esan ta bayyana takaici game da yawan fitar da bayanan gwamnati na sirri ba bisa ka

Za a bude masallatai a Saudiyya

Kasar Saudiyya na shirin janye dokar kulle da ta sanya a duk fadin kasar daga ranar 21 ga watan Yuni mai kamawa. Ma’aikatar Harkokin Cikin Gidan