Manyan Labarai
Manyan Labarai
Mazauna Abuja sun yi tururuwar zuwa Idi a jihar Nasarawa
Musulmi da dama mazauna yankunan Abuja da ke makwabtaka da jihar Nasarawa sun yi tururuwa sun ketara saboda yin Sallar Idi ranar Lahadi. Kwanaki kafin
An dage dokar kulle saboda sallar Idi a Jigawa
Jigawa ta shiga jerin jihohin da suka jingine dokar kullen coronavirus don ba da damar halartar sallar Idi. A ranar Lahadi 24 ga watan Mayun 2020 ne a
Taliban ta dakatar da yaki don bikin Salla
Kungiyar Taliban ta dakatar da kai hare-hare a kan sojojin Afghanistan domin hutun karamar Salla da ke farawa daga ranar Lahadi. Umurnin na zuwa ne a
Lahadi ce ranar Sallah, inji Sarkin Musulmi
Mai alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya sanar da ranar Lahadi a matsayin ranar karamar Sallah. Yayin sanar da kammala azumin watan