Manyan Labarai

Manyan Labarai

Coronavirus: Wadanda suka kamu a Najeriya sun haura 7,500

Karin 265 sun kara kamuwa da cutar coronavirus a Najeriya, a cewar hukumar yaki da cututtuka masu yaduwa NCDC. Alkaluman da NCDC sun nuna kawo yanzu m

Karin ‘yan Najeriya sun dawo daga kasashen waje

Karin ‘yan Najeriya da ke zaune a kasashen waje sun sake dawowa gida yayin da ake ci gaba da kokarin yakar cutar coronavirus a fadin duniya. Ruk

Yadda Sheikh Dahiru Bauchi ya jagoranci Sallar Idi

Dubban Musulmi ne a garin Bauchi suka halarci Sallar Idin karamar Sallah karkashin Jagorancin Sheikh Dahiru Usman Bauchi. Tun adaren ranar Juma’

Shirin Sallah: Yadda ’yan kasuwa suka kasance cikin yanayin doka

’Yan kasuwa daga wasu  jihohin Najeriya sun bayyana takaicinsu na rashin samun ciniki da walwa a wannan lokaci na dokar hana fita a wasu jihohin. Amin

Yadda dokar kulle ta tayar da kura tsakanin Kano da Kaduna

Matakin da gwamnatocin jihohin Najeriya suka ɗauka na rufe iyakokinsu domin hana yaduwar cutar coronavirus ya kara tayar da kura. Cacar baki ta kaure