Manyan Labarai

Manyan Labarai

Sai da Kwankwaso APC za ta iya samun nasara a 2027 — NNPP

Dungurawa ya ce a lokacin zaɓen 2023 jam’iyyar NNPP “dududu ba ta wuce watanni bakwai ba da kafuwa.”

An yanke wa Nnamdi Kanu hukuncin ɗaurin rai da rai

Masu gabatar da ƙara sun buƙaci Kotun ta yanke mass hukuncin rataya bayan samunsa da laifin ta’addanci.

Kotu ta sami Nnamdi Kanu da laifukan ta’addanci

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta sami jagoran haramtacciyar ƙungiyar neman kafa kasar Biyafara ta IPOB, Nnamdi Kanu, da laifukan ta’addanci da aka

Gwamnatin Kwara ta rufe makarantu a kananan hukumomi 4 saboda matsalar tsaro

Gwamnatin Jihar Kwara ta bayar da umarnin rufe makarantu a ƙananan hukumomin jihar guda huɗu na saboda ƙaruwar hare-hare a jihar cikin sa’o’i 48 da su

Najeriya ta ɗora alhakin taɓarɓarewar harkokin tsaronta kan Amurka

Gwamnatin Tarayya ta dora alhakin dawowar hare-haren ta’addanci, ciki har da sace dalibai mata a Jihar Kebbi da kuma kai hari a coci a jihar Kwara, ka