Dalilin da ya sa ba a samu coronavirus a Kogi da Cross River ba
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce jihohin Kogi da Kuros Riba ne suke da mafi karancin mutanen da aka yi masu gwajin cutar
Manyan Labarai
Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta ce jihohin Kogi da Kuros Riba ne suke da mafi karancin mutanen da aka yi masu gwajin cutar
Wasu ’yan bindiga da ake zargin mayakan Boko haram ne sun kai hari Dapchi, hedkwatar karamar hukumar Bursari da ke jihar Yobe, da maraicen Litinin. Wa
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta tsawaita dokar kulle zuwa mako biyu a jihar Kano, inda ta umarci jami’an tsaro da su tabbatar ana bin dokar sau
Babban malami mai ba da fatawa kuma shugaban Majalisar Manyan Malaman kasar Saudiyya Sheikh Abdul Aziz Al Asheikh ya ya ba da fatawa cewa za a iya yi
Gidauniyar Bill and Melinda Gates ta nisanta kanta daga zargin bayar da toshiyar baki ga ‘yan Majalisar Wakilai don su amince da kudurin nan mai