Manyan Labarai

Manyan Labarai

COVID-19: An samu karin majinyata 338 a Najeriya

An samu karin majinyata 338 a Najeriya, lamarin da ya kawo jimillar wadanda gwaji ya tabbatar sun kamu da COVID-19 a kasar zuwa 5,959. Alkaluma na bay

Dokar rufe fuska: ‘Buhari bai saba doka ba’

Shugaba Muhammadu Buhari ba ya saba doka don ba ya sanya kyallen rufe fuska, a cewar mai taimaka masa kan kafofin sada zumunta na zamani, Lauretta Ono

Na biya tarar N10,000 saboda ban saka takunkumi ba —Shaikh Rigachikun

‎Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai ta Jama’atu Izalatul Bidi’a Wa’ikamatis Sunnah ta kasa mai Hedkwata a Jos, Shaikh Yusuf Sambo Rigac

COVID-19: Ba a samu sabbin majinyata ba a Kano

A cikin sa’o’i 24 zuwa karfe 11.55 na daren 16 ga watan Mayu, ba a samu ko mutum guda ba da ya kamu da cutar coronavirus a jihar Kano. Ma&

Buhari ya karbi maganin coronavirus daga Madagascar

Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi maganin COVID-19 wanda aka hada a Madagascar, yana jaddada cewa zai nemi shawarar masana kimiyya kafin ya bari a yi