Manyan Labarai

Manyan Labarai

Kotu ta tsoma baki a takaddama kan dokar NCDC

Wata babbar kotun tarayya da ke zaman ta a Abuja ta umurci Majalisar Wakilai da ta dakatar da aikin da take yi a kan kudurin dokar cututtuka masu yadu

COVID-19: Yawan majinyata zai karu a Kano —Ganduje

Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na Kano ya ce akwai yiwuwar adadin wadanda suka kamu da coronavirus ya karu matuka saboda kafa sabbin cibiyoyin gwajin c

Ba mu san inda likitocin nan na China suke ba —Gwamnatin Najeriya

Gwamnatin tarayya ta ce alhakin bayyana inda likitocin nan ‘yan China da suka zo Najeriya don taimakawa a yaki annobar coronavirus ba a wuyanta

Amfani da kyallen rufe fuska ya zama wajibi —Gwamnatin tarayya

Gwamnatin tarayya ta ce daga yanzu amfani da kyallen rufe fuska ya zama wajibi ga dukkan ‘yan Najeriya a matsayin matakin kariya daga cutar coro

Gombe: Za a bude masallatai da majami’u daga ranar Juma’a

Gwamantin Gombe ta dage dokar da ta sa ta kulle masallatai da majami’u a jihar dan hana yaduwar cutar Coronavirus a jihar. Gwamnan jihar Inuwa Y