Manyan Labarai

Manyan Labarai

’Yan Najeriya 23,000 sun yi gudun hijira zuwa Nijar —Rahoto

An kiyasta cewa kimanin ’yan Najeriya 23,000 ne suka shiga Jamhuriyar Nijar don neman mafaka sakamakon kalubalen  tsaro a wasu yankunan Arewa Maso Yam

Gwamnatin tarayya ta lashe amanta game da kudin Abacha

Gwamnatin tarayya ta ce ta yi kuskure a bayanin da ta yi a baya na yadda za ta kashe kudaden da aka dawo mata da su a baya-bayan nan daga cikin dukiya

Shugaban Ma’aikata: Sawayen da Farfesa  Gambari zai bi

Sabon Shugaban Ma’ikata Farfesa Ibrahim Agboola Gambari ne mutum na shida da ya hau kujerar tun bayan kirkiro mukamin a shekarar 1999 lokacin da Najer

Boko Haram: Shekau ya koka kan yawan hare-haren sojoji

Biyo bayan bullar wani sabon sako mai dauke da muryar da aka yi ittifaki ta shugaban Boko Haram ce, Abubakar Shekau alamu na nuna cewa kungiyar ‘

Abubuwa 10 da ba ku sani ba game da Farfesa Ibrahim Gambari

Ranar Laraba da kusan karfe 11.30 Farfesa Ibrahim Gambari ya isa Fadar Shugaban Kasar Najeriya, inda za a gudanar da taron Majalisar Zartarwa ta Taray