Manyan Labarai

Manyan Labarai

‘Yadda muka katange jihar Kogi daga COVID-19’

Jihohin Kogi da Kuros Riba ne kadai jihohi biyu a fadin Najeriya da ba a samu wanda ya harbu da cutar coronavirus ba. Kwararru da dama, wadanda suka h

COVID-19: A karo na biyu a jere, sabbin kamu sun haura 300

A karo na biyu a jere, adadin mutanen aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya ya haura 300. Kididdiga ta baya-bayan nan da Hukumar Yaki

‘Dukiyar Abacha’: Bayan muhawarar sai me?

Shin ko muhawarar da ta barke a kafofin sada zumunta bayan Ministan Shari’a kuma Antoni Janar na Najeriya Abubakar Malami ya ambaci wasu kudi da

Ta sake Musulunta bayan shekara 36 da komawa bautar dodo

Malama Tawakat Tonwe, dattijuwa ce mai shekara 84 a duniya da ta fito daga kabilar Cakiri (Itsekiri), wadda ta taba shiga addinin Musulunci, amma daga

Yadda mutum 50 suka mutu a kwana hudu a Jigawa

Mahukunta a jihar Jigawa sun ce mutum 50 ne suka mutu a karamar hukumar Hadejia, sabanin mutum 100 da wasu kafofin yada labarai da na sada zumunta ke