Manyan Labarai

Manyan Labarai

Buhari ya amince da sassauta doka sannu a hankali

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce za a sassauta dokar hana fita da aka ayyana a jihohin Legas da Ogun da kuma Yankin Babban Birnin Tarayya sannu a hankal

Me Shugaba Buhari zai fada wa ’yan Najeriya?

Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai yi jawabi wa ‘yan kasar a yammacin ranar Litinin d

Yawaitar mace-mace: Kwankwaso ya nemi Buhari ya kai dauki

Tsohon Gwamnan Jihar Kano Dokta Rabiu Musa Kwankwaso ya yi kira ga Shugaba Muhammadu Buhari da ya kai wa jihar Kano dauki game da annobar mace-mace da

Coronavirus: An gano majinyatan da ‘suka tsere’ a Borno

Gwamnatin jihar Borno ta kame daya daga ciki wadanda aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus da aka ce sun tsere, yayin dayar ta kai kanta cibiyar

COVID-19: Abdul Samad Rabiu ya ba da Naira biliyan 3.3

Hamshakin dan kasuwar nan dan asalin jihar Kano mai rukunin kamfanonin BUA, Alhaji Abdul Samad Rabiu, ya ce zai bayar da tallafin Naira biliyan uku da