Manyan Labarai

Manyan Labarai

Babu addinin da ake yi wa kisan ƙare dangi a Binuwai — Gwamna Alia

Gwamnan ya ce akwai matsalolin tsaro da ake fuskanta a jiharsa da wasu sassan Najeriya amma ba su da alaƙa da wani addini.

NAJERIYA A YAU: Halin Kunci Da Matan Da Aka Yi Garkuwa Da Su Ke Tsintar Kansu A Ciki

Mata da dama da aka yi garkuwa da su na shiga wani irin mawuyacin hali yayin da suke hannun wadanda suka sace su, suna fuskantar rayuwar kaskanci, da

Ribadu ya jagoranci tawaga zuwa Amurka don ƙaryata zargin yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi

Sai dai har yanzu tawagar Najeriya ba ta fitar da sanarwa game da tattaunawar da ta yi Amurka ba.

An yanke wa shugaban ISWAP hukuncin ɗaurin shekara 20 a gidan yari

Ismaila ne ya jagoranci kai wasu hare-haren ta’addanci a Kano a shekarar 2012.

Tinubu ya fasa zuwa taron G20 saboda matsalar tsaro a Najeriya

Sanarwar ta ce ɗage tafiyar domin mayar da hankali kan inganta tsaro a Najeriya.