Coronavirus: Jigawa ta karbi almajirai 524 daga Kano
Gwamnatin Jigawa ta karbi almajirai 524 ’yan asalin jihar wadanda takwararta ta jihar Kano ta mayar gida. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, wanda ya ka
Manyan Labarai
Gwamnatin Jigawa ta karbi almajirai 524 ’yan asalin jihar wadanda takwararta ta jihar Kano ta mayar gida. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, wanda ya ka
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, ya tabbatar da samun mutum na farko da aka tabbatar ya kamu da cutar coronavirus. Gwamnan ya tabbatar da
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya warke daga cutar coronavirus bayan ya kwashe makwanni kusan hudu yana jinya. Gwamnan ne ya sanar da warkewar
Jamus ta bayar da izinin yin gwajinta na farko na wata allurar riga-kafin kamuwa da cutar coronavirus. Hukumar da ke kula da aikin ce ta sanar da haka
An samu karin mutum 117 da aka tabbatar sun kamu da cutar coronavirus a Najeriya—adadin da ya zarta duk wanda aka samu a baya wajen karuwa a cikin sa’